iqna

IQNA

Kungiyar Tarayyar Afirka
Tehran (IQNA) Kasar Siriya ta yi maraba da matakin da kungiyar Tarayyar Afirka ta dauka na dakatar da batun baiwa gwamnatin Isra’ila kujera a matsayin mai sa ido a wannan kungiya.
Lambar Labari: 3486926    Ranar Watsawa : 2022/02/08

Tehran (IQNA) Wasu daga cikin kasashen Afirka sun yi watsi fatali da batun baiwa Isra’ila kujera a matsayin mamba mai sanya ido a kungiyar Tarayyar Afirka.
Lambar Labari: 3486169    Ranar Watsawa : 2021/08/04

Tehran (IQNA) Ana ci gaba da mayar da martani dangane da baiwa gwamnatin yahudawan Isra’ila kujera a kungiyar Tarayyar Afirka a matsayin mamba mai sanya ido.
Lambar Labari: 3486152    Ranar Watsawa : 2021/07/30

Tehran (IQNA) Gwamnatin kasar Afirka ta Kudu ta yi Allawadai da kakkausar murya dangane da baiwa Isra’ila kujera a matsayin mamba mai sanya ido a kungiyar tarayyar Afirka.
Lambar Labari: 3486149    Ranar Watsawa : 2021/07/28

Tehran (IQNA) Na’emm Jeenah malami ne a jami’ar Johannesburg a kasar Afirka ta kudu wada ya bayyana cewa kungiyar tarayyar Afirka za ta iya takawa Isra’ila burki ta hanyoyi da dama.
Lambar Labari: 3485682    Ranar Watsawa : 2021/02/23

Tehran (IQNA) sakamakon matsayar da kungiyar tarayyar Afirka ta dauka na kin amincewa da mamayar Isra’ila a kan yankunan Falastinwa, hakan ya faranta ran Bangarori na Falastinu.
Lambar Labari: 3485648    Ranar Watsawa : 2021/02/13